Kayan kwaskwarima na nufin shafa, fesa ko wasu hanyoyi makamantansu, da ake yaxuwa a kowane vangare na saman jikin xan Adam, kamar fata, gashi, farce, lebba da haqora, da sauransu, don samun tsafta, gyare-gyare, kyan gani, gyarawa da canza kamanni. ko gyara warin mutum. Rukunin kayan kwalliya...
Kara karantawa